Ouma Sekokole an haife ta kuma ta tashi a Botswana. Ta kasance mai fafutukar hakkin cutar kansa kuma mai jawabi ga mutane.
Zantuka.
edit- “A matsayinka na mai hawa, ba wai game da ƙololuwar ta bane, game da cigaba ne”.
- Forbes - at the #ForbesUnder30 Summit in Botswana, Ouma Sekokole (April 2022) by Forbes, Retrieved 27/07/2022