Oshoke Abalu,mai zanen gidaje ce ‘yar Najeriya da Amurka. Itace ta kirkiri Love and Magic Company, wani dakin zane mai tasowa..
Zantuka
edit- Yana da muhimmanci a karshe mutum ya bayyana manufar shi sosai. Abunda ya daukaka sana’a ta shine sanun ko ni wacece da kuma zama kai na.