Wq/ha/Oscar Zeta Acosta

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Oscar Zeta Acosta

Oscar Zeta Acosta ya kasance lauya ne dan Amurka, dan siyasa kuma marubucin nobel kuma dan kungiyar Chicano Movement.

Oscar Zeta Acosta (1971)

Zantuka edit

Tarihin Rayuwar Brown Buffalo (1972) : ISBN:0679722130 edit

  • Gaskiyar al'amari itace, mutuwa abun al'ajabi ne a gareni. Ba ni da wani abun cewa akan batun.
    • shafi na. 30.
  • Ni yaro ne, mara laifi na rana. Kawai da ne ga ma'aikacin gona da Yankin Yamma. Mahaifina mai goge-goge ne wanda iliminsa bai wuce aji na uku ba mahaifiya ta kuma tana yin fankasau da karfe 5:00am na safe kafin ta wuce masana'antar abinci.
    • shafi na. 54.