Orshi Drozdik (an haife ta 1946 a Hungary), mabiyar tafarkin feminisanci ce 'yar New York.
Zantuka
edit- An haife ni a lokacin WWII,a shekarar 1946. Na yi niyyan zama mawakiya tun ina 'yar shekaru 10, bayan rasuwar mahaifi na.
Orshi Drozdik (an haife ta 1946 a Hungary), mabiyar tafarkin feminisanci ce 'yar New York.