Wq/ha/Oprah Winfrey

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Oprah Winfrey

Oprah Winfrey (an haife ta 29 January 1954), ma’aikaciyar tattaunawa da taurari ce ‘yar Amurka, jaruma kuma furodusa.

Na yi imani cewa duk wani abu a rayuwa yana faruwa ne da damar zabin soyayya a maimakon tsoro.

Zantuka edit

 
Inaji kamar sabuwar rana ce.