Oluranti Adebule (an haife ta 27 ga watan Nuwamban shekarar 1970) ‘yar siyasar Najeriya ce wacce ta yi aiki a matsayin mataimakiyar gwanan jihar Legas ta 15 kuma itace mace ta shida da ta rike wannan matsayin tun daga shekara ta 2015 har zuwa shekarar 2019.
Zantuka
editShekara ta 2015
edit- A matsayi na na mace kuma mahaifiya, kawai ina tunanin matsalolin da kika fuskanta wajen raino ‘ya’ya shida, dole ya kasance mai gajiyarwa kuma mai sanya bakin ciki. Amma na jinjina wa jarumtar ki kuma ina mai tabbatar maki cewa wannan gwamnati ba zata yi watsi dake ba. Zamu tsaya tare da ke kuma zamu tabbatar cewa an taimake ki, ki cigaba da rayuwa na yau da kullum.