Wq/ha/Olaoluwa Abagun

< Wq | ha
Wq > ha > Olaoluwa Abagun

Olaoluwa Abagun (an haife ta August 24, 1992), lauya ce 'yar Najeriya kuma mai fafutukar 'yancin mata.

Zantuka

edit
  • Duk da tsananin tursasawa akan dai-daiton jinsi, ina ba wa 'yan mata shawara akan su tsaya tsayin daka da sanya rai akan canji mai tsarki da muke so mu kawo.
    • [1] Maganan Abagun akan mayar da martani akan daidaiton jinsi.
    • [2] Maganan Abagun akan mata zasu riƙe matsayi da dama a sararin siyasa.