Wq/ha/Olanike Kudirat Adeyemo

< Wq | ha
Wq > ha > Olanike Kudirat Adeyemo

Olanike Kudirat Adeyemo an haife ta (17 July 1970, Ibadan, Najeriya) farfesar likitancin dabbobi ce ‘yar Najeriya, da magungunan kariya daga Jami’ar Ibadan, Najeriya.itace mataimakeyar shugaba akan bincike da kerakerai, mutun na farko da ya taka masayin, mace ta farko a fannin likitan halittun ruwa a Najeriya.

Prof. Olanike Kudirat Adeyemo

Zantuka

edit
  • Kimiyya ta faru da ni, amma sha’awarsa shine abunda ya sa wutar kimiyya ta ta cigaba da ci.
    • [1] Prof. Olanike Adeyemo tana bayyana rayuwarta na kimiyya.