'Nura M Inuwa wanda aka fi sani da M INUWA ya kasance mawƙi kuma ɗan Nigeria yana yin waƙoƙin sa ne da Yaren Hausa anhafi mawaƙi Nura M Inuwa a ranar 18 ga watan September shekara ta 1989)
Azanci
edit- Mesonka dashi kake yin biki ko samun shi kesa kaji sanyi a yayin da kake ƙangin damuwa.
- Dalilin hakan yasa muka zama hanta da jini ni da ku.
- Idan da Rai na inanan, ko kadan ba zan daina mafarkin ka ba.