Norma Alarcón (an haife ta Nuwamba 30, 1943), marubuciya ce ‘yar Chikana kuma mai wallafa littattafai a Amurka. Itace ta kirkiri Third Woman Press kuma sananniya a feminisanci a Chikana...
Zantuka
edit- Nakan yi tambaya ko za’a iya bayyana ma’anar feminisanci ba tare da na alakanta ta da ra’ayin falsafar siyasa ba da zai bukaci sauyi al’umma gaba daya. Wanda zai bukaci rusawa da sake gina duniya ta yadda zai zama wurin zama mai dadi ga mata, mata, da sauran jinsi.
- "Conjugations: The Insurrection of Subjugated Knowledges and Exclusionary Practices," Chicana/Latina Studies, vol. 13, no. 2, Spring 2014