Wq/ha/Nimi Akinkugbe

< Wq | ha
Wq > ha > Nimi Akinkugbe

Nimi Akinkugbe itace t ƙirƙiri kuma Babbar Jami’ar Bestman Games Ltd. Ta kasance Babbar Manaja kuma Shugaban Private Banking na Stanbic IBTC Plc.

Zantuka

edit
  • Dabi’un mu suna tasiri akan ra’ayoyin mu, yanke hukuncinmu, da kuma halayen mu.
  • Na yi imani da cewa duk wani yaro ana haihuwar sa ne da baiwa daga Allah. Shin ka gano wannan abun, ka gano abun nan da ya bambanta yaronka da sauran yara? Ka je gare shi.
    • [1] Nimi Akinkugbe speaks on Gift