Wq/ha/Nicole Gaelebale

< Wq | ha
Wq > ha > Nicole Gaelebale

Nicole Gaelebale (an haife ta on April 22 1993) a Mahalapye, Botswana. Ta kasance shahararriya kuma sananniyar sarauniyar kyau wacce aka ba wa kambun Sarauniyar Kyau na Duniya a Botswana a shekara ta 2012, Sarauniyar Kyau ta Duniya Botswana 2014, sannan kuma Sarauniyar Kyau ta Duniya Botswana 2017...

Zantuka

edit
  • Yin mafarki yana sa ka fara tunanin me yasa ka yi tun daga farko.
  • Ka sake tashi ka cigaba.
  • Shiri mai ma’ana ne kawai ke kawo kyakkyawan sakamako a karshe.
  • Kada ka taba gajiya wa da mafarki duk iya nisan da zai dauka.
  • Dauki wannan nisa a matsayin lokacin shiri.
  • Ka koya kuma ka gina iya gwargwadon yin ka.
  • Ka yarda da yadda Allah ya tsara.
  • Ka canza duk wata rashin nasara zuwa nasara