Nicola Barker (an haife ta a ranar 30 March 1966), marubuciyar nobel ce da gajerun labarai...
Zantuka
edit- Akwai marubuta da ke wanzuwa da suke tabbatar wa mutane halayen su don kan su sannan don sa su natsuwa ko kuma cewa ba su kadai bane. Wannan akasin abunda nike yi ne. Ina wakiltar mutane da ke da halaye marasa kyau ko mugunta, sannan niyya na shine in sa a fahimce su.
- Interview in The Observer 29 April 2007