Ngozie Okonjo-Iweala (an haife ta a ranar 13 Yuni 1954), 'yar siyasa ce 'yar Najeriya, masaniyar tattalin arzki na Najeriya da Amurka,.
Zantuka
edit- “Zuba hannun jari akan mata dabara ce ta tattalin arziƙi, sannan kuma sanya hannun jari akan yara mata, a riƙe su tun suna kananana ya kasance mafi dabarar tattalin arziƙi.”