Nerilie Abram (an haife ta a watan Yuni 1977) farfesa ce a ANU Research School of Earth Sciences, Jami'ar Kasa ta Australiya, Canberra, Australia. Yankunan da tafi kwarewa shi ne a fannin canjin yanayi da ilmin nazarin halittu, gami da yanayin Antarctica, Tekun Indiya Dipole, da kuma tasiri akan yanayin Ostiraliya...
Quote
edit- "Ni masaniyar kimiyyar yanayi ce wanda na shafe shekaru ashirin da suka gabata ina nazarin yadda yanayin mu ke canzawa tare da raba abubuwan da muka samu na gaggawa da ban tsoro ga duniya."
- "Sauyin yanayi ya riga ya yi tasiri ga kowane yanki na duniyarmu."
- "Ina shafe kowace rana ina duba bayanan da ke nuna mana kowane ɗayan waɗannan matsanancin yanayi zai ci gaba da yin muni."