Natalie Diaz (haihuwa Satumba 4, 1978) mawakiya ce 'yar asalin Amurka, mai kare hakkin harshe, tsohuwar kwararriyar 'yar wasan kwallon kwando kuma mai koyarwa...
Zantuka
edit- Dole na amince da bayar da rayuwa ta akan abun da nike so. Kuma ina son bege; ina so in iya hakan. Ina so in cancanci haka.
- Akan matsalolin yanayin harshen ta da addininta “Natalie Diaz: 'It is an important and dangerous time for language'” in The Guardian (2020 Jul 2)