Wq/ha/Natalie Clifford Barney

< Wq | ha
Wq > ha > Natalie Clifford Barney

Natalie Clifford Barney (31 Oktoba 1876 – 2 Febreru 1972), mawakiya ce ‘yar Amurka wacce ta kwashe tsawon rayuwar ta a Faransa...

Lokaci yana sassaƙa fuskokin mu da dukkanin hawayen da bamu zubar ba.

Zantuka

edit
  • Idan muka bude zukatan mu, abu da yawa kan iya faɗa wa cikin sa.
    • A cikin "Samples from Almost Illegible Notebooks", ADAM International Review, No. 299 (1962)
  • Samartaka ba maganan shekaru bane: mutum na zama yaro ko tsoho daga haihuwa.
    •  
      Natalie Clifford Barney
      A cikin "Samples from Almost Illegible Notebooks", ADAM International Review, No. 299 (1962)