Naomi Novik marubuciya ce 'yar Amurka, da tatsuniyoyi irinsu Temeraire series (2006–2016).
.
Zantuka
editSpinning Silver (2018)
edit- Amma duniyar da nike so ba ita bace wacce nike rayuwa a ciki, amma kuma idan nace ba zanyi komai ba har sai na gyara duk wani abu mara kyau a lokaci daya, Ba zan yi komai ba a duniya.