Nancy Reagan (Julin 6, 1921 – March 6, 2016) matar shugaba ƙasar Amerika ce wato Ronald Reagan a tsakanin 1981 zuwa 1989. Itace mata ta biyu ga shugaba ƙasan Ronald Reagan..
Azanci
edit- Mace kamar ganyen shayi ce, baza ka iya sanin ikon ta ba har sai ka sanya ta a ruwan zafi.