Nafisat Abdulrahman Abdullahi (An haife ta a 23 ga watan Janairun 1991), ta kasance ƴar fim ɗin Najeriya ce,mai shirya fina-finai, darakta, kuma ƴar kasuwa. Ta kafa kamfanin shirya fina-finai da kamfanoni biyu,
Zantuttuka
edit- Ku daina haihuwa da kuka san ba za ku iya kula da su ba. Allah zai yi maku hisabi akan samun ƴaƴa ba tare da ba su dukkan shiriya da kulawar iyaye ba.
- A duk irin sana’ar da kake yi da aƙwai marasa kirki da kuma mutanen kirki waɗanda mutum zai iya girmama su kuma zan iya gaya maka, za ka samu da yawa daga cikin irin waɗannan mutane a Kannywood.