Muse Bihi Abdi (Somaliyanci: Muuse Biixi Cabdi; an haife shi a shekarar 1948) dan siyasar kasar Somaliya ne, wanda ke aiki a yanzu a matsayin shugaban Kasar Somaliya tun daga 13 ga watan Disamban, shekarar 2017.
Zantuka
edit- Jimhurriyar Somaliya ta mayar da hankali wajen aiki da kasashen dimukradiyya irin su Amurka. Munyi tattaunawa mai zurfi a kan alakar Somaliya da Amurka, zaman lafiya, cigaba, da kuma tsayayyar dimukradiyya da kuma zabe.
- Muse Bihi Abdi (a shekarar 2021) cited in "US Congress members visit a breakaway region in Somalia" on Garowe Online, 15 ga watan Disamba, shekara ta 2021.