Mumia Abu-Jamal (an haife shi Afrilu 24 ga wata, shekara ta 1954), tsohon dan jari hujja ne na Black Panther, wanda aka kama da zargin kisa, kuma dan jarida da aka yankewa hukuncin kisa a kasar Amurka.
Zantuka
edit- All Things Censored (a shekarar 2001, Seven Stories Press), p. 21
- Muhimman,in telebijin shine shucin gizo na surutan kamfani. Ina kiranta da banho na biyar, kuma taga na biyu: tagar sucin gizo.
- "I spend my days preparing for life, not for death" The Guardian, Laura Smith (25 ga watan Oktoba, shekara ta 2007).