sheikh Muhammad Auwal Adam Albani Zaria,Dan asalin garin Zaria ne Kuma haifaffen garin Zaria Kuma Dan nigeriya ne, an haifeshi a Ranar 27 ga watan satumbar shekara ta 1960 ya Rasu a 1 ga watan fabrairun shekaran 2024 ya kasance haifaffen Zaria dake jahar kaduna.ya Kasan ce shahararren malami Kuma ya kware a fannin hadisi Kuma ya kware a fannin sadarwa ta zamani wato (ICT