Mpho Sebina sananniyar mai zane ce wacce aka haifa a shekarar 1989, a wani ƙauye da ake kira Mochudi, Botswana.
Zantuka
edit- Inaso in ƙirƙiri waje na farin ciki, waraka, da zaman lafiya. Muna murnar kasancewar ‘yan Afurka da Afurka, kuma a hakan muna murnar zaman mu mata da maza.