Mpho Kuaho mai tsara kwalloya ce wacce aka haifa kuma ta taso a Botswana. Ta kasance daliba daga makarantar kwalliya ta Durban Fashion Linea Academy, kuma itace ta lashe lambar yabo ta Redds Africa Fashion Designer competition.
Zantuka
edit- Zanukan Jamus sun kasance a koda yaushe wani sashi na al’adun mu. Tsarin tufafi ne na musamman wanda aka kebewa manya.
- Kwalliya fasaha ce. Wani abu ne da muke bayyana kanmu a matsayin mutane.
- Mpho Kuaho brings the German print back into vogue, Sunday Standard, 18 ga watan Janairu, shekara ta 2010, Retrieved 25 ga watan Yuni, shekara ta 2022.