Monica Bellucci(an haife ta ranar 30 ga watan Satumba, shekara ta 1964), jarumar fim ce ‘yar Italiya.
Zantuka
edit- Yana da muhimmanci a gare ni da in nemo abubuwa daban-daban kuma in nuna cewa zan iya. … Wani ya fadamun cewa a cikin kowanne jarumi akwai gimbiyoyi dake kwance, sannan kowanne lokaci muka taka rawa, daya daga cikin wadannan gimbiyoyi kan farka. A cikin mu akwai komai. Kawai zamu dubo su ne
- Kamar yadda aka dauko daga "It's Monica Mania" by Richard Corliss in TIME (10 ga watan Maris, shekara ta 2003).