Wq/ha/Mo Abudu

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Mo Abudu

Mosunmola Abudu, wacce kuma aka fi sani da Mo Abudu, (an haife su a ranar 11 Satumban 1964), ta kasance shahararriyar kafar sadarwa Bayerabiya, mai taimakon jama'a , kuma tsohuwar mai bada shawara ta masana'antar harkokin mutane.

Mosunmola Abudu 1

Zantuka edit

  • Idan zaka iya yin tunan shi, zaka iya yin shi.
    • Mo Abudu maganan karfafa gwiwa [1]