Mirra Alfassa (21 ga watan Fabrairu, shekara ta 1878 zuwa 17 ga watan Nuwamban shekarar 1973), an san ta kuma da The Mother - Mahaifiyar, mai bin tafarkin Sri Aurobindo, wanda ya rubuta sunan ta a matsayin “Mahaifiya”.
Zantuka
edit- Eh, tabbas, ina jin nauyin baƙin cikin duniyan nan suna danne ni!
- Amsa ga tambayar da aka tambaye ta: me yasa kike zaune kamar duniyar baki daya tana danne ki, a cikin “Haihuwa da Yarinta”, a cikin The Mother (of Sri Aurobindo Ashram) by Prema Nandakumar (a shekarar 1977), p. 1