Miriam Amanda "Ma" Ferguson (13 ga watan Yuni, shekara ta 1875 zuwa 25 ga watan Yuni, shekara ta 1961), ta kasance mace ta farko da tayi gwamna a Texas a shekarar 1924, kuma mace ta biyu da ta yi gwamna a Amurka bayan Nellie Tayloe Ross ta Wyoming.
Zantuka
edit- Idan turancin ya yi wa Yesu daidai, to tabbas ya ishi yaran Texas.