Stella Maria Sarah Miles Franklinwacce aka fi sani da Miles Franklin (14 ga watan Oktoba, shekara ta 1879 zuwa 19 ga watan Satumba, shekara ta 1954), marubuciya ce ‘yar Ostireliya kuma bafeminiya wacce ta yi fice da littafin ta mai suna My Brilliant Career, wanda aka wallafa a shekarar 1901.
Zantuka
editMy Brilliant Career (shekara ta 1901)
edit- Ba na bada hakuri kasancewa ta mai son kai.