.
Michael Joseph Jackson (29 ga watan Agustan shekarar 1958 zuwa 25 ga watan Yunin shekarar 2009), ya kasance mawaki, marubucin waƙa, dan rawa, dan kasuwa, mai taimakon jama’a dan ƙasar Amurka. Ana kiransa da “Sarkin Wakar Pop”. Ana daukan Jackson a matsayin wanda yafi kowa nasara a cikin masu bada nishadi no kowanne lokaci dangane da jadawalin Guinness World Records...
Zantuka
editShekara ta 1987
edit- Ba wai ina nuna banbanci bane, kawai lokaci ne Sarki Baki na farko yanzu
Shekara ta 1992
edit- Idan ka zo duniyan nan da sanin cewa ana son ka kuma ka bar duniya kana sane da hakan, to duk abunda ya faru a tsakani za’a iya magance shi.
- Dancing the Dream (a shekarar 1992), an kuma yi amfani da shi a wajen gayyatar makokinsa. An dauko daga ciki. "Dead stars and classic art will surround Michael Jackson" in CNN.com/entertainment (3 ga watan Yuli, shekara ta 2009).