Wq/ha/Mia Hamm

< Wq | ha
Wq > ha > Mia Hamm

Mariel Margaret Hamm (an haife ta Maris 17 ga wata, shekara ta 1972) ta kasance tsohuwar kwararriyar ‘yar wasam kwallon kafa ta Amurka,wacce ta lashe zinari sau biyu a gasar Olympic, kuma ta lashe kofin duniya na mata sau biyu.

Mia Hamm

Zantuka

edit
  • A yayin zanatawar mu ta Zoom kafin Ranar Kwadago, ta tabbatar da cewa babu wani abu mai muhimmanci da ya wuce lashe kofin duniya ta mata.
  • “Shine tsarin da wannan kungiya ta kafa”.
  • Ko waye zai zamo mai bada horo akwai ‘yan wasa da yawa da zai zaɓa, kawai yana daga wuraren da zai saka su don a yi nasara.