Wq/ha/Meher Baba

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Meher Baba

Meher Baba (Devanagari: मेहेर बाबा) (25 Febreru 1894 – 31 Junairun 1969) dan Indiya ne wanda a shekarar 1954 ya kirayi kan shi a matsayin ubangiji da ya sauko dag a sama.

Na fada muku gabaki daya, da Karfin Iko na, cewa ku da Ni ba "Mu" bane, face "Daya".

Zantuka edit

 
Ban zo don in koyar ba sai don in farkar. Fahimci cewa kuwa ban bar wani hasashe ba.
  • Littafin da zan umurci kowa ya karanta shine Littafin Zuciya, wanda ke dauke da sirrikan rayuwa.
    • Wani bangare daga cikin jawabinsa ga al'umma a yayin ziyararsa a Amurka (19 Mayu 1932).