Wq/ha/Meera Bai

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Meera Bai


Meera Bai ana kuma kiran ta da Mira Bai (c. 1498–c. 1547), ta kasance mawakiya ‘yar Indiya, kuma mabiyin Kirishna.

Meera Bai:Mira ta ce, ba abun da zai iya cutar da shi.
Wannan soyayyar ba rage shi ba.

Zantuka edit

Waka edit

  • A dalilin soyayyar ka, na bar duk wani jin dadi na,
    Yanzu me yasa ka bari nike muradin ka?