Maya Angelou(4 ga watan Afrilu, shekara ta 1928 zuwa 28 ga watan Mayu, shekara ta 2014), Marguerite Annie Johnson mawaki ne dan Amurka, marubuciyar littafi, jarumar fim, darekta, furodusa, mawakiya, 'yar rawa, kuma mai fafutukar hakkin 'yan kasa.
Zantuka
edit- Muna farin ciki da kyawun butterfly, amma bamu cika duba ga sauyin da ta bi kafin ta samu wannan kyawu.
- Bana gaskata mutanen da basa son kansu sai kuma su fada min suna so an.