Wq/ha/Matthew Ishaya Audu

< Wq | ha
Wq > ha > Matthew Ishaya Audu

Matthew Ishaya Audu (7 ga watan Yuni a shekara ta 1959-) shugaban Cocin Katolika ne na Najeriya.

Zantuka

edit

Sabon alhakina yana da girma, yana buƙatar sabunta kuzari, sadaukarwa da ƙarfi, ana buƙatar addu'ar 'yan'uwana. Ina buƙatar addu'o'in ku don samun nasara, ina buƙatar addu'o'in ku don kai cocin Katolika da al'umma zuwa ƙasar alkawari. Malami ya bukaci ‘yan Najeriya dasu yi addu’a domin hadin kan kasa, ci gaban kasa (Mayu 10, 2021)..