Matilda Electa Joslyn Gage (Maris 24 ga wata, shekara ta 1826 zuwa Maris 18 ga wata,a shekara ta 1898) mai neman hakkin mata ce ta karni na 19, mai fafutukar hakki ‘yar asalin Amurka, kuma marubuciya wacce aka “haifa tsanar kiyayya”
Zantuka
edit"Let the Truth Prevail" (Satumba 9 ga wata, shekara ta 1852)
editThird National Woman’s Rights Convention, Syracuse City Hall, Syracuse NY
- A yayin da ake fadan abubuwa da dama na kaskancin sani na mata, amma abun matukar mamaki ne da duk wani namiji da ya shahara ya samo tushe ne daga mahaifiyar sa.