Zantuka, a kan Mata a fagen aiki
Zantuka
edit- Suna kashe biliyoyin awanni suna girki,goge-goge, kula da ‘ya’ya da tsofaffi. Ayyukan da ba’a biya sune ‘boyayyun injinan’ da suka tafiyar da tattalin arziƙin mu, sanao’i da kuma al’ummar mu. Mata da karancin lokacin samun ilimi ke tafiyar da su, su samu ingantacciyar rayuwa, ko kuma su zamo mash faɗa a ji a cikin yadda al’ummar su ke tafiya, wadanda kuwa aka yi tarko a can karkashin tattalin arziƙi.
- Ma’aikaci bawan ƙungiyar jari-hujja ne, ma’akaciya mace kuwa baiwar wannan bayin ce.
- James Connolly, The Re-conquest of Ireland (a shekarar 1915), Chapter VI: Woman, p. 38, Template:Wq/ha/W
- Mata suna cikin HR don su warware shirmen da maza suke yi.
- GitHub’s senior director of global HR services, Gia Colosi according to GitHub’s head of HR resigns in light of termination of Jewish employee Janairu 17 ga wata, shekara ta 2021.
- Tattalin arziƙin mu ba zai taɓa farfaɗowa ba har sai mata sun bada gudummawa dari bisa dari. Na yi imani, ina tsammani duk mun amince, wannan abun gaggawa ne na duka ƙasa — barin mata a fagen ayyuka da wannan yawan abune da ke buƙatar kula na gaggawa, wanda ke bukatar matakan warwarewa na duka ƙasa.
- w:Kamala Harris a cikin "Kamala Harris: Women Are Facing A National Emergency" (Fabrairu 18 ga wata, shekara ta 2021).
- Dole a gaskata cewa duk da ina da buri, kamar kowanne da dan-Adam, ban taba jin ina bukatar ‘matsayi’ ba. A waje na, “Ni wacece” ba abu bane mai amfani fiye da “me zan iya yi”, hakan na nufin, abunda nike da matsayin da zan yi cimma nasara. Ta haka, bi kaina ina da buri wanda ake iya gani a fili daga inda na tsaya da duka zuciya na da ruhi na a wurin gwargwarmaya, inda matsalar shine kore bautar da mata ma’aikata.
- w:Alexandra Kollontai, The Autobiography of a Sexually Emancipated Communist Woman (shekara ta 1926), Translated by Template:Wq/ha/W, Herder and Herder,a shekarar 1971.
- Hargitsin kula da yara lokacin Coronavirus zai mayar da mata zuwa zamanin baya. Mace daya a cikin mata hudu wanda suka rasa aikin yi a lokacin annobar sun sanar da cewa, a dalilin rashin kula da ‘ya’ya ne — sau biyu fiye da maza.
- Washington Post article according to How COVID-19 Sent Women’s Workforce Progress Backward Oktoba 30 ga wata, shekara ta 2020.