Wq/ha/Maryanne Amacher

< Wq | ha
Wq > ha > Maryanne Amacher

Maryanne Amacher (Fabrairu 25 ga wata, shekara ta 1938 zuwa Oktoba 22 ga wata, shekara ta 2009), ya kasance mawakin Amurka..

Amacher a shekara ta 2006

Zantuka

edit
  • A yayin da muka rera a matakin sautin da ta dace, wanda yakan zamo mai yawa da kuma nishadantarwa, amon sauti da ke cikin wakan zai sanya kunnuwan ka su zamanto kaman wasu na’rorin sauti da zasu kasance kaman suna fitowa ne daga cikin kwakwalwar ka.
    • Amacher,a shekarar 1999, an dauko daga cikin: Franziska Schroeder (a shekara ta 2006). Bodily instruments and instrumental bodies. Vol. 25. p. 74: