Wq/ha/Maryam Shetty

< Wq | ha
Wq > ha > Maryam Shetty

Maryam Shettima,(an haifeta a ranar 8 ga watan Afrilun shekarar 1979 ) 'yar siyasa ce wacce aka fitar don tantancewa a matsayin minista a gwamnatin Shugaban ƙasa Bola AhmedTinubu, amma daga bisani shugaban ya janye kudurinsa na nada ta minista. A yanzu itace mai bayar da shawara ta musamman akan harkokin al'adu da jama'a.

Maryam Shetty

Zantuka

edit
  • Ga ɗaukacin Manyan Mata da ke raye. Murnar Ranar Mata ta Duniya a gare ku.
    • Twitter @MaryamShetty, 08 ga watan Maris, shekara ta 2023.
  • Ban taba daina yarda da kasa ta kamar yanzu ba... ƙasa ta tana da goyon baya ta da kuma jajircewa ta... ka yanke shawarar kasar da kake sadukarwaa gareta ko kuma ka kame ka zauna lafiya ka zamanto mara kishin kasa rudadde!
    • Twitter @MaryamShetty, 7 ga watan Janairu, shekara ta 2021.
  • Ya ku 'yan uwa 'yan Najeriya, Mu sake shiryawa, Mu sake daidaituwa, Mu sako daga farko, Mu sake kwato hakkinmu, Mu sake kunno wuta.
    • Twitter @MaryamShetty 14 ga watan Agusta, shekara ta 2023.