Wq/ha/Maryam Bukar Hassan

< Wq | ha
Wq > ha > Maryam Bukar Hassan

Maryam Bukar Hassan wanda ake mata lakabi da Alhanislam, fitacciyar marubuciya ce, mai waken baka da kuma kalaman hikima. An haife a jahar borno ta girma a garin kaduna. Kuma 'ya ce gurin shahararriyar yan film din kannywood wato Hauwa Maina

Zantuka

edit
  • Akwai wani abu mai karfi dangane da mata masu karfin iko, juya kalubale zuwa damammaki, sake rubutu dokoki da kuma gida doguwar hanya mai tsaho

A gurina, wannan tafiyar ba wai akan kudi bane, sai dai kuma akan yanci, da kuma yin tsari mai tasiri, da taimako wasu daga tafiyar. Karfin ikon mata ya ta'allaka ne bisa yadda kalubale zuwa matakai, duk wani jarabawar dana wuce tana zama min izina, madogara, da kuma cigaba.