Mary Kay Andrews,, sunan wallafawa ne na marubuciya ‘yar kasar Amurka, Kathy Hogan Trocheck wacce ke zaune a Atlanta, wacce ta rubuta littafai na musamman da dama a karkashin sunan Andrews tun daga shekara ta 2002.
Zantuka
edit- Kada ka taba kuskura ka dogara akan wani don ya kula da kai, siga. Ka yarda da ubangiji, sannan kawai ka kula da kan ka, sannan abubuwa zasu wakana yadda ya kamata.
- Little Bitty Lies (shekara ta 2003).
- Kada ka taba yarda ka nemi tsohon malamin kirista da ya yi addu’ar albarka ga abincin daren ka. Duk da haka saidai kawai idan kana so ka ci abincin ka da zafi.
- Blue Christmas (a shekarar 2006).