Mary Boykin Chesnut (née Miller; March 31, 1823 – Nuwamba 22, 1886) mace ce ‘yar Amurka wacce tayi fice da dan-littafi da ta ajiye a lokacin Yakin Basasan Amurka kuma tayi bitar shi jim kadan kafin mutuwar ta. Ta kasance mata ga James Chesnut Jr., wani lauya dan Amurka wanda ya zamo sanata a Kasar Amurka kuma jami’in soja a rundurnar sojojin kasar.
Zantuka
edit- Isabella D. Martin and Myrta Lockett Avary (eds.), A Diary from Dixie (New York: D. Appleton & Co., 1905)
Ben Ames Williams (ed.), A Diary from Dixie (Boston: Houghton Mifflin Co., 1949)
C. Vann Woodward (ed.), Mary Chesnut's Civil War (New Haven and London: Yale UP, 1981)
- Mahaifina dan jam’iyyar nullifier ne daga Kudancin Karolina, gwamnan jihar a lokacin rikicin nullifayanci, sannan daga bisani sanata a Amurka. Saboda haka a zahiri ni haifaffiyar ‘yar tawaye ce.