Mary Astell (Newcastle-upon-Tyne, 12 ga watan Nuwamba, shekara ta 1666 Londres, 11 ga watan Mayu, shekara ta 1731), marubuciyar feminisanci ce ‘yar Ingila.
Zantuka
edit- Miji mara lafiya kan hana wa mata natsuwa da jin dadin rayuwa, da lokutan aiwatar da halayenta na gari, gwada hakurin ta da ƙwarin gwiwa zuwa ƙarshe, wanda shine kadai abun da zai iya yi; itace kadai da kanta zata iya tabbatar da lalacewar ta.
- Kamar yadda aka dauko daga cikin The Whole duty of a woman: female writers in seventeenth century England, p. 157, daga Angeline Goreau. Editorial Dial Press, a shekarar 1985. ISBN 0385278780.