Wq/ha/Mark Ames

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Mark Ames

Mark Ames

duk lokacin da ka fara ganin rashin adalci a wuri guda, kamar dauke makafi ne zaka fara ganin rashin adalci a ko Ina, da kuma yadda suke alaka da juna.