Wq/ha/Marjorie Boulton

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Marjorie Boulton

Marjorie Boulton (Mayu 7, 1924 - Agusta 30, 2017), marubuciya ce Baturiya kuma mawakiya wacce ke rubutu da Turanci da Sipaniyanci gaba daya.

Boulton a 1999

Zantuka edit

  • Singali yana dauke da mita, amma mita wani sashi ne karami na singali.
    • Anatomy of Poetry (1953)