Wq/ha/Marjaneh Bakhtiari

< Wq | ha
Wq > ha > Marjaneh Bakhtiari

Marjaneh Bakhtiari (n haife ta a shekarar 1980 a Tehran - Iran), marubuciya ce ‘yar Iran wance ke zaune a Sweden.

Marjaneh Bakhtiari

Template:Wq/ha/Stub

Zantuka

edit
  • Tabbas kai mutum ne na musamman, Mista Sandeen. Babu wani wanda na sani wanda ke kirga mako. Tabbas wannan abun sha’awa ne.
    • Kalla det vad fan du vill, Finland shekarar 2005, sh. 85.