Marion Zimmer Bradley (Yuni 3 ga wata, shekara ta 1930 zuwa Satumba 25 ga wata, shekara ta 1999) ta kasance marubuciyar tatsuniyoyi ‘yar kasar Amurka.
Zantuka
edit- Tatsuniyoyin kimiyya na kara mana karfin gwiwa wajen bincike… dukannin abubuwan da zash faru nan gaba, mai kyau ko mara kyau, wanda zukatan ‘yan Adam kan iya hango wa.
- Kamar yadda aka hakayo daga The Faces of Science Fiction (a shekarar 1984) daga Patti Perret.