Marilyn Chin (陈美玲) (an haife ta a shekarar 1955), shahararriyar mawakiya ce ‘yar China da Amurka, marubuciya, da bafeminiya kuma farfesan turanci.
Zantuka
edit- Na yi imani cewa ni mawakiya ce a jiki da zuciya da kuma ruhu! zuwa ga kwaikwayon Whitman.