Wq/ha/Marie von Ebner-Eschenbach

< Wq | ha
Wq > ha > Marie von Ebner-Eschenbach

Marie von Ebner-Eschenbach (Baroness Marie von Ebner-Eschenbach) (Satumba 13 ga wata, shekara ta 1830 zuwa Maris 12 ga wata, shekara ta 1916), marubuciya ce ‘yar Mähren (Moravian). Da littattafanta na nobel, ana daukar ta, ita da Ferdinand von Saar - a matsayin daya daga cikin mafiya muhimmanci marubuta na kasar Jamus na karni na 19.

Marie von Ebner-Eschenbach

Zantuka

edit
  • Der Gescheitere gibt nach! Ein unsterbliches Wort. Es begründet die Weltherrschaft der Dummheit.
  • Kwakwalwa mafi wayau takan bayar da baya! Muhimmin zance. Ta kan mayar da duniya madawwamar shirme.
    • Aphorisms (a shekarar 1893), p. 6
  •  
    Marie von Ebner-Eschenbach
    Mun kasance a banza ta yadda muke daukar maganar mutane da muhimmanci ko da kuwa mun dauke su marasa amfani.